--
kamata ya yi a kamo matar Shugaban hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa Hajiya Aisha Yusuf Bichi domin a yi bincike kan abin da ya faru tsakaninta Abba Gida Gida

kamata ya yi a kamo matar Shugaban hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa Hajiya Aisha Yusuf Bichi domin a yi bincike kan abin da ya faru tsakaninta Abba Gida Gida

>

 Masana Shari'a sun ce kamata ya yi a kamo matar Shugaban hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa Hajiya Aisha Yusuf Bichi domin a yi bincike kan abin da ya faru tsakaninta da ɗan takarar Gwamnan jam'iyyar NNPP na Kano Engr. Abba Kabir Yusuf.

Ga ƙarin bayani a👇👇

https://youtu.be/iJyBKmxwh9M

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search 

0 Response to "kamata ya yi a kamo matar Shugaban hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa Hajiya Aisha Yusuf Bichi domin a yi bincike kan abin da ya faru tsakaninta Abba Gida Gida "

Post a Comment