--
Baba Impossible ya musanta wani sautin muryarsa da ake yaɗa wa, wai ya ce an zalunci Malam Abduljabbar Nasiru Kabara.

Baba Impossible ya musanta wani sautin muryarsa da ake yaɗa wa, wai ya ce an zalunci Malam Abduljabbar Nasiru Kabara.

>

 






Tsohon Kwamishinan harkokin addini na Kano Dr Tahar Adamu Baba Impossible ya musanta wani sautin muryarsa da ake yaɗa wa, wai ya ce an zalunci Malam Abduljabbar Nasiru Kabara.


Baba Impossible ya ce, an yanki Muryar ne a wata hirarsa da Radio Kano, inda yake bayani kan kallon da mabiyan Abduljabbar ke yi masa.


Baba ya ce, babban abin da yake alfahari da shi a hukumar harkokin addini shi ne ɗaukar mataki kan Malam Abduljabbar Kabara.


Ga dai ƙarin bayanin da ya yimana

👇👇

https://youtu.be/HWvXWTPCJgM


SOURCE, Nasiru salisu zango via Facebook search. 


0 Response to "Baba Impossible ya musanta wani sautin muryarsa da ake yaɗa wa, wai ya ce an zalunci Malam Abduljabbar Nasiru Kabara."

Post a Comment