--
Tsohon shugaban jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Ɗangote da ke Wudil a Kano Farfesa Shehu Alhaji Musa ya musanta cewa ya yi wadaƙa da dukiyar makarantar.

>

Farfesa Shehu wanda ya yi murabus a Jumu'ar da ta gabata bayan ya sha matsin lamba kan zarge-zargen da aka yi masa, ya ce bita da ƙulli ne kawai ya sa ake nemansa da sharri.

Ga tattaunawarsa da Ibrahim Ishaq Ɗanuwa Rano.

👇👇👇

https://youtu.be/yF0khKmFatI

Source /Nasiru Salisu zango via Facebook search 

0 Response to "Tsohon shugaban jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Ɗangote da ke Wudil a Kano Farfesa Shehu Alhaji Musa ya musanta cewa ya yi wadaƙa da dukiyar makarantar."

Post a Comment