--
Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.

>

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.

Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda haka shi ba tarbiyya ya zo koyarwa ba kuɗi yazo nema.

Jarumin ya kuma jaddada maganar da ya yi a watan da ya gabata ta cewa, yana fatan ya mutu yana film, yana mai cewa, ko kaɗan bai yi nadamar faɗin hakan ba.

Meye ra'ayinku a kai?

Ga dai cikakken bayanin 

https://youtu.be/pJjjxbSPaVY

Source,  Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya."

Post a Comment