--
Habiba Hassan da aka fi sani da Haibat ta ce, ba rashin ta ido ne ya sa ta yi waƙar nan ta 'Binta Sugar' ba.

Habiba Hassan da aka fi sani da Haibat ta ce, ba rashin ta ido ne ya sa ta yi waƙar nan ta 'Binta Sugar' ba.

>

 









Matashiyar mawaƙiya kuma Jarumar Kannywood Habiba Hassan da aka fi sani da Haibat ta ce, ba rashin ta ido ne ya sa ta yi waƙar nan ta 'Binta Sugar' ba.


Ta ce, nishaɗi da sha'awar waƙa ne ya sanya ta yi waƙar.


Haibat ta kuma bayyana ƙalubalen da ta fuskanta lokacin da zata shiga Kannywood.


Ga cikakkiyar tattaunawarta da Freedom Radio.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=869077624425620&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8

Credit / Nasiru Salisu zango via Facebook search. 

0 Response to "Habiba Hassan da aka fi sani da Haibat ta ce, ba rashin ta ido ne ya sa ta yi waƙar nan ta 'Binta Sugar' ba."

Post a Comment