--
Shu'aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar Sakandire

Shu'aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar Sakandire

>

 




Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu'aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar Sakandire.


Shu'aibu ya ce, yana tuno irin wayar dare da suka sha yi wato 'Free Call' da kuma yadda take rubuta sunansa a salon soyayya.


Matashin ɗan jaridar wanda kuma ƙwararren mai amfani da kafafen sada zumunta ne ya bayyana hakan a filinmu na Jaruman Facebook da ke kawo muku hira da fitattun mawallafan dandalin.


Ku kalli cikakken shirin a nan.


👇👇👇👇

https://youtu.be/XwEzhY9cWL4


Source /Freedom Radio Nigeria via YouTube search. 


0 Response to "Shu'aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar Sakandire"

Post a Comment