--
Ibrahim Falke Shugaban ƙungiyar bayan wuya sai haƙuri daɗi ya ƙi samuwa ta jam'iyyar APC ya ce, sai dai talakawan Najeriya su nemi maƙabarta matuƙar Tinubu in ya ci zaɓe kuma ya dora a inda Shugaba Buhari ya tsaya.

>

Shin meye ra'ayinku a kai?

Ku kalli bayanin da Falke ya yiwa tashar Dala FM a wannan bidiyo. 

https://youtu.be/wsNJEsbRy2U

Credit Dala FM Kano via Facebook and youtube search. 
0 Response to "Ibrahim Falke Shugaban ƙungiyar bayan wuya sai haƙuri daɗi ya ƙi samuwa ta jam'iyyar APC ya ce, sai dai talakawan Najeriya su nemi maƙabarta matuƙar Tinubu in ya ci zaɓe kuma ya dora a inda Shugaba Buhari ya tsaya."

Post a Comment