--
Halima Atete za ta shiga dakin mijin ta wanne fata za ku yi mata?

Halima Atete za ta shiga dakin mijin ta wanne fata za ku yi mata?

>

 Image source /credit /UZ TV ON Facebook. 

Halima Atete za ta shiga dakin mijin ta wanne fata za ku yi mata?

Duk wadanda suke bibiyan social media sun san da cewa Jarumar Finafinan Hausa wato kannywood kenan Halima Atete Allah ya bata miji mai suna muhammad muhammad wanda akai ta nuna hotunan bikin a social media.

To Allah yasamu dace kuma Allah ya basu zama lafiya amin thumma amin. 

0 Response to "Halima Atete za ta shiga dakin mijin ta wanne fata za ku yi mata?"

Post a Comment