--
Gaskiya hadiza Gabon karshe ce, Kalli yadda take ruwan kudi a wajan bikin Halima Atete.

Gaskiya hadiza Gabon karshe ce, Kalli yadda take ruwan kudi a wajan bikin Halima Atete.

>
 

IMAGES SOURCE/ CREDIT /FACEBOOK 


Jarumar Finafinan Hausa wato kannywood kenan hadiza aliyu Gabon yadda ta hallaci wajan taron walimar bikin yar uwar ta yar kannywood wato Halima Atete kenan. 

An dai hasko Gabon dinne tana ta likawa amarya Halima Atete kudi yan dari biyar biyar abin dai gwanin ban shaawa  wallahi. 

Fatanmu dai Allah yasa mudace kuma, amarya Halima Atete itama Allah ya bada zaman lafiya kuma Allah yakawo kazan tar daki amin thumma amin. 

0 Response to "Gaskiya hadiza Gabon karshe ce, Kalli yadda take ruwan kudi a wajan bikin Halima Atete. "

Post a Comment