--
Abubuwan da suke damun matan aure a wannan zamanin

Abubuwan da suke damun matan aure a wannan zamanin

>


Image source /credit /Facebook. 


A rayuwar aure ta wannan zamanin akwai wasu abubuwa da suke matukar damun gidajen aure wanda suke damun  matan gabadaya.

Wadannan Matsalolin idan ba a kula ba wallahi zasu kai mu su Baro kuma zasu illata alummar kafatan. 

Wadannan abubuwan kuwa sun hada da 👇👇

Kishi, zazzafan kishi, mugun kishi, makahon kishi yanada matukar hadari. Kishin kashe dan Kishiya, kishi da uwar miji, kishi da uban miji kishi da dangin miji wannan ba karamin tashin hanbane.

Baace karkiyi kishi ba, ammafa kishin yazama mai manufa wanda shari'ar musulunci. Nana aisha dayi kishi akan matar data mutu, itace nana Khadija, to kinga ashe manyan bayin Allah ma suna kishi. 

A karshe, ya ke yar uwa ta Don Allah idan kina da wannan babban ciwon zuciyar to kidaina saboda haka zai iyya kashe miki auren gabadaya. 

0 Response to "Abubuwan da suke damun matan aure a wannan zamanin "

Post a Comment