--
Duk macen da take da wata cuta to ta saurari wannan malamin akwai faida sosai

Duk macen da take da wata cuta to ta saurari wannan malamin akwai faida sosai

>


Image source /credit /Facebook 

Malam abdulwahab goni Bauchi yace asami ganyen kwanda guda daya, danyar citta guda uku, tafarnuwa kamar kwanso uku, maana dunkule uku, fiya water guda shidda a dafa sosai.

Bayan andafa zaadinga shan sa sau uku a kowacce rana kamar Lipton karamin kofin shayi daya daya sau uku. Ammafa idan kina da ciki karki sha. 

In Allah yayarda duk wani matsalar ki ta mara dakuma infection dakuma kunburar ciki to insha Allah zai warke. 

Malam abdulwahab goni Bauchi. 


0 Response to "Duk macen da take da wata cuta to ta saurari wannan malamin akwai faida sosai "

Post a Comment