--
Idan Baki Son Nononki Su Kwanta:

Idan Baki Son Nononki Su Kwanta:

>

 Image source /credit /Facebook 


Idan Baki Son Nononki Su Kwanta:


1: Ki yawaita shan ruwa.


2: Ki rika saka rigan nonuwan da zasu rike miki nonuwanki sosai.


3: Ki daina shan sigari.


4: Ki ci abinci mai kyau.


5: Ki daidaita nauyin jikinki.


6: Ki rika shafawa nononki man hulba ko man zaitun.

Source /credit /sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Idan Baki Son Nononki Su Kwanta:"

Post a Comment