--
DALILAN DA SUKA SA DALA KE KARA FADUWA A KASUWAR BAYAN FAGGE

DALILAN DA SUKA SA DALA KE KARA FADUWA A KASUWAR BAYAN FAGGE

>

Dalilan kuwa sune ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

EFCC na kai sumame a kasuwannin bayan Fagge, haka yasa dala ta kara faduwa,. 

Jita jita game da cewar wai America zata daina karbar duk dalar da aka buga kasa da shekara ta 2017

Tsoron abin da zaifaru a sabuwar shekara shima yasa tsoron da har masu dala a hannu suke fitowa da ita suna kaiwa kasuwa. 

Da dai daran su. 


0 Response to "DALILAN DA SUKA SA DALA KE KARA FADUWA A KASUWAR BAYAN FAGGE "

Post a Comment