FAIDAR AMFANI DA APPLE A JIKIN DAN ADAM

 Jini Yana Da Matukar Muhimmanci Sosai a Jikin Dan'adam a duk lokacin da jinin yayi kasa wasu al'umma suna matukar Shan wuya kafin asamu kalar jinin da za'akara ma yan'uwansu.


Mafi yawa zazzabin tyepoid da maleriya yafi kawo karancin jini musamman a jikin yara kanana sai kaga sunsha wuya sosai kafin zuwa Asibiti musamman ma Kamar ga yankin da talakawa sukafi yawa Inda zakaga wasu ko kudin zuwa Asibitin ma, basu dashi.


Dan anga alamun karancin jini a jikin mara lafiya ayi hanzarin samun Apple 🍎🍎🍎 jajaye guda uku sai a wankesu a yanyanka asa blander ta markasu sosai sai adinga ba Mai karancin jinin sau biyu a Rana da Yardar Allah da Sauri za'aga jinin shi ya dawo jikin shi da Yardar Allah.


Allah yasa mudace ameeen

SOURCE 👇👇FACEBOOK 

Daga Murtala Kawo C.E.O Daru-Shifa Prophetic $ Herbal Medicine Store 

08037624598

0/Post a Comment/Comments