--
A kullum bani da wani buri a rayuwata face nasami muji nagari nayi aure wallahi inji hussaina  muhammad

A kullum bani da wani buri a rayuwata face nasami muji nagari nayi aure wallahi inji hussaina muhammad

>

A kullum bani da wani buri a rayuwata face nasami muji nagari nayi aure wallahi.

Zama babu aure tashin hankali ne sosai duba da yanayin da ake ciki na wannan zamanin, 

Magana ta gaskiya karatu yana takaita mana jindadin mu saboda idan anzo neman auren mu sai ace karatu muke. 

Inji hussaina muhammad, 

Wanne fata za ku yi mata? 

0 Response to "A kullum bani da wani buri a rayuwata face nasami muji nagari nayi aure wallahi inji hussaina muhammad "

Post a Comment