--
Da ma Atiku ya girmi Tinubu?

Da ma Atiku ya girmi Tinubu?

>

 


Da ma Atiku ya girmi Tinubu?


Tinubu ya taya Atiku Abubakar murnar cika shekaru 76 a duniya. Wannan na nufin Atiku ya girmi Tinubu da shekaru 6 ke nan a cewar shafin Wikipedia.

Source 👇👇

DCL Hausa ON FACEBOOK. 

0 Response to "Da ma Atiku ya girmi Tinubu?"

Post a Comment