--
Yanzu-Yanzu a Sokoto Dalibai sun kona Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w kalli cikakken BIDIYO

Yanzu-Yanzu a Sokoto Dalibai sun kona Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w kalli cikakken BIDIYO

>


 Matasa sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto 


Yanzu-yanzu matasa a jihar Sokoto sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W   


Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College da ke unguwar Bado Kwatas da ke cikin birnin Sokoto.


Yanzu haka dai sojoji da yan sanda sun cika makarantar.0 Response to "Yanzu-Yanzu a Sokoto Dalibai sun kona Wadda tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w kalli cikakken BIDIYO"

Post a Comment