--
Yaro Dan shekara 7 ya fara Tafsirin Al-Qu'ani a Zariya

Yaro Dan shekara 7 ya fara Tafsirin Al-Qu'ani a Zariya

>

Yaro Ɗan Shekara Bakwai Ya Fara Gudanar Da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma Karo Na Biyu  A Zariya 

Muhammad Shamsuddeen Wanda akafi sani da "Young Shaikh" Ya haddace Alqur'ani Mai Girma yana ɗan shekara hudu a duniya daga bisani kuma fara gudanar da tafsirin Alqur'ani a shekarar data gabata a yanzu haka yana gudanar wa a karo na biyu.

Haka zalika ya samu lambar yabo da dama awajen mutane irin su sarkin Musulmi da makamantan su.


 


 

0 Response to "Yaro Dan shekara 7 ya fara Tafsirin Al-Qu'ani a Zariya"

Post a Comment