--
Yaro ɗan shekara 19 ya yiwa Malamarsa mai shekaru 28 ciki A Kasar Ghana

Yaro ɗan shekara 19 ya yiwa Malamarsa mai shekaru 28 ciki A Kasar Ghana

>Rahotannin sun nuna cewa an binciko wani karamin Yaro Dan kimanin shekaru 19 da yaa yiwa Malamarsa Mai kimanin Shekaru 28 Ciki A Kasar Ghana.

Mahaifin yaron ne ya fito ya yada wannan labarin a shafinsa na Facebook, takanas kuma ALFIJIR HAUSA ta bibiya alamarin.

Inda yake neman shawaran mutanen kan yadda Malamar daya dauko ta rika karantar da 'ya'yansa biyu tagwaye mace dana miji, ta ribaci namijin inji shi ya mata ciki.

Kalamar wannan lamarin yana Yawon faruwa a sassan Duniya nan, Wanda Abu ne Wanda mutane da Allah Wai dashi.0 Response to "Yaro ɗan shekara 19 ya yiwa Malamarsa mai shekaru 28 ciki A Kasar Ghana"

Post a Comment