--
AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE

AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE

>

 
AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE.

IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA SU ANFANA 

Da yawa mutane suna neman magani ne., amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daban bisa rashin sani. 

A yau insha Allahu zan sanar daku abu 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono 

1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru, wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Infection wanda aka fi kira da sanyin mara, shima yana daga cikin ciwonkan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya za'a iya magance wadanan matsaloli da kaninfarin???

ZA'A NEMI.

1. Garin kaninfari.

2. Madara ta ruwa\nono 

Za'a samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha, ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Insha Allah za'a dace.

Kindly join our WhatsApp group to get updates regarding health 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IIravnNrHUhEoRofjyuTtN

0 Response to "AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA A LIKITANCE"

Post a Comment