--
Hukuncin maganin mata da karin girman mama da mazaunai daga malam daurawa

Hukuncin maganin mata da karin girman mama da mazaunai daga malam daurawa

>

Ya kasance mata da ya wa suna kai kan su ai musu aiki domin karin girman mazaunai ko kuma nono da dai sauransu. 

Wasu Cikin matan kuma maganin hakan suke sha. 

Sheikh Ibrahim daurawa yayi bayani cikakke dangane da hukuncin addinin musulunci akan hakan. 

Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa da akai dashi akan wannan alamarin. 

👇👇👇👇

https://youtu.be/rQlL1WVsPOo

Credit / Freedom Radio Nigeria via YouTube search. 

0 Response to "Hukuncin maganin mata da karin girman mama da mazaunai daga malam daurawa "

Post a Comment