--
YANZU-YANZU :Kotu ta bai wa Atiku da Obi damar duba kayan zaɓen da aka yi amfani da su

YANZU-YANZU :Kotu ta bai wa Atiku da Obi damar duba kayan zaɓen da aka yi amfani da su

>


Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta bai wa ɗan takarar shugaban Najeriya a ƙarƙashin Jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar da takwaransa na Labour, Peter Obi damar duba kayayyakin da aka yi amfani da su a zaɓen ranar 25 ga watan Fabarairu.


Karin bayani - https://bbc.in/3SLFDXi

CREDIT 👉BBCHAUSA VIA FACEBOOK SEARCH. 

0 Response to "YANZU-YANZU :Kotu ta bai wa Atiku da Obi damar duba kayan zaɓen da aka yi amfani da su"

Post a Comment