--
YANZU-YANZU :Bamu da wani shirin sakin Doguwa, kuma zamu tabbatar an yi adalci kamar kowa - Ma'aikatar Shari'a

YANZU-YANZU :Bamu da wani shirin sakin Doguwa, kuma zamu tabbatar an yi adalci kamar kowa - Ma'aikatar Shari'a

>
Ma'aikatar Shari'a (Ministry of Justice ⚖️) ta jihar Kano ta musanta labarin cewa Kwamishinan Shari'a na shirin yin amfani da damarsa don a saki Alhassan Ado Doguwa.


Mai gabatar da ƙara a Shari'ar kuma Lauyan Gwamnati Barista Lamiɗo Abba Soron Ɗinki ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio.


Ya ce, za a tabbatar an yi adalci a wannan shari'ar kamar yadda ake yiwa duk wanda ake zargi da aikata kowane laifi.


Ga bayanin nasa.

👇

https://youtu.be/EZsaRuXmwMI

CREDIT /Freedom Radio Nigeria via Facebook search. 


0 Response to "YANZU-YANZU :Bamu da wani shirin sakin Doguwa, kuma zamu tabbatar an yi adalci kamar kowa - Ma'aikatar Shari'a"

Post a Comment