--
Ni wallahi ban taba shan sha ka fashe ba mutane a daina sharri, inji zainab Nasir Ahmad.

Ni wallahi ban taba shan sha ka fashe ba mutane a daina sharri, inji zainab Nasir Ahmad.

>


Yar Gwagwarmayar nan ta Kano Zainab Nasir Ahmad ta yi martani ga masu sukarta a kafafen sada zumunta na Facebook da cewa ta sha "Sha Ka Fashe" ta yi kiba dare daya.

Zainab ta ce, duk da Mutane basu da hurumin tambayarta kan halittarta amma ba ta jin dadin sakonnin da ake mata don tun tana dariya har ta soma takaici.

Matashiyar wadda tayi fice a kafafen sada zumunta ta bayyana dalilan da yasa aka ga ta yi kibar lokaci guda.


Ga karin bayani da ta yi a ci gaban tattaunawarmu da fitattun masu amfani da Facebook.

Karin bayani 👇

https://youtu.be/XDdqllg1avc


Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Ni wallahi ban taba shan sha ka fashe ba mutane a daina sharri, inji zainab Nasir Ahmad. "

Post a Comment