--
Nafi karfin soyayya da yaro

Nafi karfin soyayya da yaro

>


Matashiyar budurwa Rukayya Shu'aibu Sani ta bayyana dalilan da ta sa ba zata iya soyayya da yaro ba.

Ta ce, soyayya da yaro akwai ciwon kai, don haka ita sai babban kai.

Me zaku ce?

Gaskiya cikakkiyar hirar 

👇👇👇

https://youtu.be/sfa531Bxyfc

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 0 Response to "Nafi karfin soyayya da yaro "

Post a Comment