--
Buhari yabada umarnin cigaba da amfani da tsohuwar takardar naira 200

Buhari yabada umarnin cigaba da amfani da tsohuwar takardar naira 200

>


A jawabin da ya gabatarwa al'ummar Najeriya da safiyar yau Alhamis, shugaba Muhammadu Buhari ya yi umarnin ci gaba da amfani da tsohuwar takardar kudi ta Naira 200 yayinda ya nanata matakin daina amfani da takardun kudin na Naira 500 da 1000.

Cikakken bayani 

👇👇

https://rfi.my/9AFt.f


Source, RFI Hausa via Facebook search. 


0 Response to "Buhari yabada umarnin cigaba da amfani da tsohuwar takardar naira 200"

Post a Comment