--
Yadda na tsinci kaina a mai kawo shirin kwallon kafar duniya da harshen Hausa, Abubakar dandago

Yadda na tsinci kaina a mai kawo shirin kwallon kafar duniya da harshen Hausa, Abubakar dandago

>


Ƙwararren Ɗan Jaridar nan kuma tsohon ma'aikacin Freedom Radio Abubakar Isah Ɗandago ya bayyana yadda ya samu damar kawo sharhin gasar cin kofin Duniya ta shekarar da ta gabata cikin harshen Hausa.


Fitattun Ƴan Jaridu biyu Abubakar Ɗandago da Isma'ila Abba Tangalash ne suka samu wannan dama a karon farko.


Kan hakan ne Freedom Radio ta zanta da Abubakar ɗin, inda ya soma bayani kan yadda ya tsinci kansa a fagen.


Ɗandago ya kuma bayyana wasannin da suka fi ƙayatar da shi a gasar.


Ga dai cikakkiyar tattaunawarsa 

👇👇👇

https://youtu.be/FdPClAjzJmw

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 0 Response to "Yadda na tsinci kaina a mai kawo shirin kwallon kafar duniya da harshen Hausa, Abubakar dandago"

Post a Comment