--
Tatsotsece ta jani Kwankwasiyya, Nadiya Fagge

Tatsotsece ta jani Kwankwasiyya, Nadiya Fagge

>Matashiyar ƴar siyasa, kuma mai amfani da kafafen sada zumunta Nadiya Ibrahim Fagge ta ce, Shinkafa tatsotse da rabon litattafai ne ya sanya ta shiga Kwankwasiyya tun tana ƙarama.


Fagge ta kuma yi tsokaci kan kallon da wasu ke yi na cewa tsarin Kwankwasiyya na nuna fifiko ga na waje saɓanin su da suke ciki.


A cewarta babban burin da take da shi, shi ne ta zama minista.


Ku kalli cikakkiyar tattaunawar a nan.


Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 


0 Response to "Tatsotsece ta jani Kwankwasiyya, Nadiya Fagge "

Post a Comment