--
Taurarin TikTok, Tarihin MUWAHIP Usman da alakarta da Aisha Lawal

Taurarin TikTok, Tarihin MUWAHIP Usman da alakarta da Aisha Lawal

>

 


Fitacciyar mai amfani da dandalin #TikTok MUWAHIP Usman Adam ta bayyana abin da ke tsakaninta da abokiyarta Aisha Lawal.


A baya dai Muwahip da Aisha sun yi fice wajen faɗakarwa a dandalin na TikTok kafin daga bisani rahotonni su nuna sun yi taware, bayan da wani sautin muryar Aishan ya karaɗe dandalin tana sukar Muwahip.


A hirarta da Dala FM cikin kuka Muwahif ta bayyana alaƙarta da Aishan.


Ga dai cikakkiyar hirar a nan, inda ta soma da bada tarihin rayuwarta.


👇👇👇

https://youtu.be/3k9-prRBpb8


SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search 


0 Response to "Taurarin TikTok, Tarihin MUWAHIP Usman da alakarta da Aisha Lawal "

Post a Comment