--
Mutanen Kano karku ji komai kuci gaba da karbar tsohon kudi inji CBN

Mutanen Kano karku ji komai kuci gaba da karbar tsohon kudi inji CBN

>


Shugaban babban bankin kasa na CBN reshen jihar Kano Ibrahim Umar Biu ya roki jama'ar Kano da su ci gaba da karbar tsoffin kudi.

Biu ya kuma nemi da jama'a su sanar da CBN duk wani bankin da suka ki karba.

Ga dai karin bayanin da ya yi da bakinsa.

👇👇👇


https://youtu.be/XCHog_yBnl8

Source, Freedom Radio Nigeria via Facebook search. 

0 Response to "Mutanen Kano karku ji komai kuci gaba da karbar tsohon kudi inji CBN "

Post a Comment