--
Baza mu bari a sassauta wa alkalan da suka ci kudin marayu a Kano ba, inji shugaban anty corruption (hukumar cin hanci)

Baza mu bari a sassauta wa alkalan da suka ci kudin marayu a Kano ba, inji shugaban anty corruption (hukumar cin hanci)

>






Shugaban hukumar yaƙi da rashawa ta Kano Barr. Mahmud Balarabe ya ce, za su tabbatar an hukunta alƙalan Kotunan Musuluncin da ake zargi da wawure kuɗaɗen marayu.


A zantawarsa da Dala FM, Mahmud Balarabe ya ce, ba za a sassauta wa duk wanda aka samu da hannu cikin lamarin ba.


Ga tattaunawarsa da Yusuf Nadabo Isma'il.

👇👇

https://youtu.be/zutJ48H5fbo

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 


0 Response to "Baza mu bari a sassauta wa alkalan da suka ci kudin marayu a Kano ba, inji shugaban anty corruption (hukumar cin hanci) "

Post a Comment