--
Muna maraba da rarara a Kwankwasiyya tun kafin a rufe kofar tuba, Abba el-mustapha kannywood

Muna maraba da rarara a Kwankwasiyya tun kafin a rufe kofar tuba, Abba el-mustapha kannywood

>


Jarumin Kannywood kuma ɗan siyasa Abba Almustapha na jam'iyyar NNPP ya ce suna maraba da mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a Kwankwasiyya tun kafin a rufe ƙofar tuba.


Jarumin ya bayyana hakan ne a zantawarsabda Freedom Radio, inda ya yi tsokaci kan raɗe-raɗin cewa Rarara na shirin komawa Kwankwasiyya.


Abba Almustapha ya kuma fadi dalilan da yake ganin ya zama dole ga mai kishin talaka ya zaɓi NNPP daga sama har ƙasa.Domin sauraron cikakkiyar hirar danna wannan link din nakasa. 


 👇👇👇https://youtu.be/4GV-OCAHaSg

Source, Nasiru Salisu Zango via Facebook search. 

0 Response to "Muna maraba da rarara a Kwankwasiyya tun kafin a rufe kofar tuba, Abba el-mustapha kannywood "

Post a Comment