
Kafin Sha Biyu na rana Atiku ya ka da Kwankwaso a Kano inji Aminu waro
Saturday, 21 January 2023
Comment
Auwalu Waro Mai Zane na gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau ya ce Atiku Abubakar ya riga ya ci zaɓe a Kano lokaci kawai ake jira.
Waro ya ce, ka fin 12 na rana Atiku ya tiƙa Kwankwaso da Tinubu da ƙasa a zaɓen Shugaban ƙasa.
Da yake tsokaci kan dambarwar PDP a Kano, Waro ya ce, tuni Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi nisa wajen haɗa kan ƴaƴan jami'yyar.
Me ye ra'ayinku a kai?
Ga yadda dai hirar sa ta kasance
👇👇
SOURCE /CREDIT Nasiru Salisu Zango via Facebook search.
0 Response to "Kafin Sha Biyu na rana Atiku ya ka da Kwankwaso a Kano inji Aminu waro "
Post a Comment