
Buri na na kara aure domin ni mijin mace biyu ne inji ali Dawayya
Saturday, 21 January 2023
Comment
Jarumin Kannywood Ali Dawayya ya ce, burinsa a yanzu shi ne ya ƙara aure domin shi ba mijin mace ɗaya ne.
Da yake zantawa da Muryar Jama'a Dawayya ya ce, tabbas Ali Nuhu mai gidansa ne, amma Adam Zango abokinsa ne.
Jarumin ya kuma taɓo batutuwa da dama da suka shafi Kannywood a wannan hira.
Ku kalli cikakkiyar tattaunawar a wannan link.
👇👇👇
SOURCE /CREDIT /Nasiru Salisu zango via Facebook search.
0 Response to "Buri na na kara aure domin ni mijin mace biyu ne inji ali Dawayya "
Post a Comment