--
Saurayina Ya Ce Idan Ban Ba Shi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Ba Ni Shawara,~ Cewar Wata Budurwa

Saurayina Ya Ce Idan Ban Ba Shi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Ba Ni Shawara,~ Cewar Wata Budurwa

>

 NEMAN SHAWARA: Saurayina Ya Ce Idan Ban Ba Shi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Ba Ni Shawara,~ Cewar Wata Budurwa


Saurayina ne ya ke kawo min wasu tsari akan duk lokacin da yazo gidan mu na amince masa da bukatarsa, to ni kuma naƙi yarda yace indai naƙi wallahi zai bi karuwai a waje ya koma shaye-shaye dama majority ɗin abokan sa shi sukeyi Allah ne dai yasa shi bayayi.


Amma yace tunda naƙi amincewa da shi ba abinda bazai dha ba, kuma karuwai zai koma bi.


Dan Allah ƴan uwa nasan dai bazan amince masa ba, amma ya kuke gani zanyi domin hana shi faɗawa halaka?


Nadoge!

SOURCE /CREDIT /ATP Hausa TV via Facebook. 


0 Response to "Saurayina Ya Ce Idan Ban Ba Shi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Ba Ni Shawara,~ Cewar Wata Budurwa"

Post a Comment