--
Rabi'u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto.

Rabi'u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto.

>


Fitaccen matashin nan mai amfani da kafafen sada zumunta, kuma ɗaya daga jagororin hada-hadar Cryptocurrency a Arewacin ƙasar nan Rabi'u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto.

Biyora ya kuma bayyana ƙalubalen da ya fuskanta a siyasa dama yadda ya je gidan Alhaji Atiku Abubakar a 2019 da dawowarsa gidan siyasar Shugaba Buhari.

Ga cikakkiyar tattaunwarsa da Muryar Jama'a, a jerin hirarrakin da muke kawo muku da fitattun ƴan dandalin Facebook.👇👇👇👇
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=537862588366690&id=100044465825074&mibextid=NnVzG8


SOURCE /CREDIT Nasiru salisu zango via Facebook search


0 Response to "Rabi'u Biyora, ya bayyana dalilin da ya sa ya dakatar da tallata Crypto."

Post a Comment