--
 DA DUMI DUMINSA: a gaggauta yanke wa mutuminan hukunci, ~ Sheikh Karibullahi

DA DUMI DUMINSA: a gaggauta yanke wa mutuminan hukunci, ~ Sheikh Karibullahi

>

 Source, Facebook search. DA DUMI DUMINSA: a gaggauta yanke wa mutuminan hukunci, ~ Sheikh Karibullahi 


Shakiki ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, Dr karibullahi Nasiru Kabara shugaban Darikar gadiriyya a Najeriya, 


ya Roki Gwamnatin jihar Kano ta kokarta ta karasa aikin Alheri data fara wajen ganin an zartar da hukuncin rataya Kamar yadda labari ya riske su cewa kotu ta yanke masa hukuncin rataya, 


yana mai rokon gwamnatin jihar kano ta kokarta wajen ganin ta zartar da hukuncin a aikace, Kamar yadda kotu ta sanar, Kamar yadda Jaridar ATP Hausa TV ta rawaito

SOURCE /CREDIT /Daily Trust Hausa via Facebook. 


0 Response to " DA DUMI DUMINSA: a gaggauta yanke wa mutuminan hukunci, ~ Sheikh Karibullahi "

Post a Comment