--
ango ko amarya kada kuyi wasa da kankana musamman sabon aure

ango ko amarya kada kuyi wasa da kankana musamman sabon aure

>

 


Image source /credit Facebook search. 

MAZA| kasan sirrin kankana 🍉.
Idan kana angon kada kayi wasa da kankana musamman sabon aure.


Har da tsohon aure jaraba wannan maganin.


Kankana 🍉

Citta.

Kurkum ( turmeric ).


Za'a dafa ka sha ruwan safe da yamma.


Tsawon kwana 15 


SANNAN KADA KAYI WASA DA KWALLON KANKANA YAFI KOMAI TASIRI JIKIN KANKANA.


SOURCE /CREDIT /sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "ango ko amarya kada kuyi wasa da kankana musamman sabon aure"

Post a Comment