--
Źa A Ģudanar Da Ťaron Hada Ķan Musulman Ñijeriya

Źa A Ģudanar Da Ťaron Hada Ķan Musulman Ñijeriya

>

 


Źa A Ģudanar Da Ťaron Hada Ķan Musulman Ñijeriya 


Dan gidan Sheik Dahiru Bauchi, Sheikh Ibrahim Sheikh Tahir Bauchi ne ya sanar da hakan a shafinsa a kwanakin baya.


Sheik Ibrahim Sheik Dahiru Bauchi ya ce "tare da Sheikh Bala Lau, yayin tattaunawa ta musamman cikin cigaba da shirye-shirye da muke yi na shirya taro na musamman don samun ingantaccen hadin kai da zaman lafiya tsakanin musulman Nijeriya baki daya".Wakiltar mahaifinsa da Sheik Dahiru Bauchi da ya yi a wajen wa'azin Kungiyar Izala ya sake tabbatar da cewa an kamo hanyar hade kan musulman Nijeriya.


SOURCE : RARIYA HAUSA ON FACEBOOK 

0 Response to "Źa A Ģudanar Da Ťaron Hada Ķan Musulman Ñijeriya "

Post a Comment