--
DA DUMI-DUMI: Zanyi Shari'a Da Masu Min Batanci Kan Cewa Ina Harkar Kwaya, Cewar Tinubu

DA DUMI-DUMI: Zanyi Shari'a Da Masu Min Batanci Kan Cewa Ina Harkar Kwaya, Cewar Tinubu

>

 DA DUMI-DUMI: Zanyi Shari'a Da Masu Min Batanci Kan Cewa Ina Harkar Kwaya, Cewar Tinubu

Dan takarar shugaban kasa kar kashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, zai maka masu masa sharrin cewa yayi harkar kwaya gaban kotu.

Tinubu ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Bayo Onanuga inda yace kafafen yada labarai irin su, Arise TV, da Businessday zasu hadu dasu a kotu.

Ya zargi cewa abokan hamayyarsa irin su Atiku Abubakar, da Peter Obi ne suke biyan wadannan kafafen sadarwa suna bata masa suna.

Me zaku ce ??

~ Jimina Hausa

SOURCE :RARIYA HAUSA ON FACEBOOK. 

0 Response to "DA DUMI-DUMI: Zanyi Shari'a Da Masu Min Batanci Kan Cewa Ina Harkar Kwaya, Cewar Tinubu"

Post a Comment