--
Yaya Dan kwambo na cikin shirin Gidan Badamasi ya aurar da 'yarsa.

Yaya Dan kwambo na cikin shirin Gidan Badamasi ya aurar da 'yarsa.

>

 


Yaya Dan kwambo na cikin shirin Gidan Badamasi ya aurar da 'yarsa yayin da taurarin shirin na Gidan Badamasi suka cika damkam domin zuwa taya shi murna kamar yadda kuke gani a cikin hotuna


Bar da son kai, bayyana mana jarumin da ya fi birge ka a cikin wannan shiri na barkwanci na Gidan Badamasi?


Source 👇

Hasken Shiriya on Facebook 

0 Response to "Yaya Dan kwambo na cikin shirin Gidan Badamasi ya aurar da 'yarsa. "

Post a Comment