--
Yau shugaba muhammad buhari yake kaddamar da aikin hako mai na farko a Arewa a  Bauchi

Yau shugaba muhammad buhari yake kaddamar da aikin hako mai na farko a Arewa a Bauchi

>

A wannan rana ne ta Talata 22-11-2022 shugaban Nigeria muhammad buhari yake kaddamar da aikin hako mai na farko a  Arewacin Nigeria a cikin jihar Bauchi da wani yankin jihar Gombe.

Yan arewa nace wa wannan shine aikin da yafi ko wanne mahimmanci wanda wannan gomnatin ta shugaban Nigeria muhammad buhari tayi. 

Dafatan dai Allah yasa yazama alkhairi ga arewa dakuma Nigeria gabadaya amin. 

0 Response to "Yau shugaba muhammad buhari yake kaddamar da aikin hako mai na farko a Arewa a Bauchi "

Post a Comment