--
Yan adawa kuyi hakuri Nasami aiki a Amurka, Amma inna kewar yan panshekara inji Sulaiman isa mijin baturiya

Yan adawa kuyi hakuri Nasami aiki a Amurka, Amma inna kewar yan panshekara inji Sulaiman isa mijin baturiya

>

Wadan da sukafi turomin da sako sune matasa, yan uwana suna cewa wai Don Allah nasama musu baturiya suma su aura don Nigeria sai imani.

Da akayi shira dashi a freedom radio Sulaiman isa yace babban Dalilin sa nakomawa barkwanci a social media shine mutane basa son afadi gaskiya kai tsaye sai su dinga zargin mutum to shiyasa Nakoma. 

Da aka tambaye shi akan wacce gaza gomnatin muhammad buhari tayi sai yace ai duk wani Dan Nigeria yana ji ajika.

Yakara dacewa dole sai mungyara halin mu sannan kuma mukoma ga Allah, ammafa Ana wahalar da talakawa gaskiya. 

Sulaiman yace yana kewar panshekara wallahi kuma yana matukar damuwa idan yaga Ana wahalar da mutane ta bangaran tsadar abinci da kuwa uwa uba yunwa. 

Yace yasamu aiki a America kuma yace awa awa ake biya bawai sai karshen wata ba kamar Nigeria.

Yace masu yimasa comment na sharri yana musu patan alkhairi kuma masu yimasa comment na alkhairi suma yana godiya. 

To Allah yasamu dace kuma Allah ya basu zama lafiya. 

0 Response to "Yan adawa kuyi hakuri Nasami aiki a Amurka, Amma inna kewar yan panshekara inji Sulaiman isa mijin baturiya "

Post a Comment