--
Ana gab da daina cin kwai a fadin Nigeria yayin da abincin kaji ke kara tsada

Ana gab da daina cin kwai a fadin Nigeria yayin da abincin kaji ke kara tsada

>

 

Yaya kuke fama da tsadar kwai a yankunanku?


Yan Najeriya sun kusa yin sallama da cin kwai domin manoman kwai sun fara gajiya da tsadar abinci.


Duk da cewar ana siyar da kowani kiret din kwai kan N2,200 a yanzu, hasashe sun nuna wannan somin tabi ne na abun da zai zo a gaba.


Source /credit / legit.ng Hausa on Facebook. 

0 Response to "Ana gab da daina cin kwai a fadin Nigeria yayin da abincin kaji ke kara tsada "

Post a Comment