--
Wallahi kaddarace kawai zata sa na auri mara mata, nafi son mai mata

Wallahi kaddarace kawai zata sa na auri mara mata, nafi son mai mata

>

 


Image source 👉Facebook. Ƙaddara Ce Kawai Za Ta Sanya Na Auri Marar Mata, Saboda Ba Ni Son Na Rayu Gidan Mijina Ba Ni Da Kishiya Kuma Ga Matan Mun Yi Yawa Ko Da Kowane Namiji Zai Kara Aure, Sai An Rage, Mata Dan Allah Ku Bari A Kara Maku Kishiya, Cewar Zainab Umar, Ƴar Adamawa, Sarauniyar Yaƙin Maza Su Kara Aure


Daga Jamilu Dabawa


SOURCE /CREDIT Rariya/Facebook. 

0 Response to "Wallahi kaddarace kawai zata sa na auri mara mata, nafi son mai mata "

Post a Comment