Sheikh Ɗahiru Bauchi Shine Malamin da aka fara ba Digirin Hausa a Jami'ar ABU Zariya.

 


Sheikh Ɗahiru Bauchi Shine Malamin da aka fara ba Digirin Hausa a Jami'ar ABU Zariya.  


“Rahoton na cewa, bayan Shaykh Ɗahiru Bauchi ya yi Shekaru goma sha biyar Yana Tafsirin Al-Qur'ani maigirma da Hausa, a shekarar 1962 ne Aka ƙirƙirara Jami'ar Ahmadu Bello Zariya. bisani Aka Fara bashi Digirin Hausa, hakan ke nuna cewa Shine Malami na farko da aka fara bashi digirin Hausa tun a wancan lokacin.”


Daga Farfesa Khalid Abdullahi Zariya.

SOURCE : ALFIJIR HAUSA ON FACEBOOK. 

0/Post a Comment/Comments