Babu Wani Ɗa Namiji Da Zan Yi Wa Biyayya, Shine Dalilin Ma Da Ya Sa Ban Yi Aure Ba, Cewar Kemi Olunloyo
Babu Wani Ɗa Namiji Da Zan Yi Wa Biyayya, Shine Dalilin Ma Da Ya Sa Ban Yi Aure Ba, Cewar Kemi Olunloyo

Ƴar jarida a Nijeriya, Kemi Olunloyo, ta bayyana dalilin da ya sa ba ta yi aure ba. Olunloyo, a shafinta na Twitter, ta bayyana cewa ba ta tunanin ya kamata ta yi wa maza ɗa'a.

Ta rubuta, “Ban taɓa yin aure ba domin bana tunanin maza ne ke kula da gida kuma bai kamata a yi musu biyayya ba.

Me za ku iya gaya mani ga me da rayuwar aure da yawancin mutane ba su sani ba?"

MAJIYA: Zuma Times

SOURCE : Rariya on Facebook. 

0/Post a Comment/Comments