--
Kowacce Mace da Kalar matsalarta......

Kowacce Mace da Kalar matsalarta......

>

Image source /Facebook 

Kowacce Mace da Kalar matsalarta......


_1 Wata Saurin Kuka.

_2 wata Mita.

_3 Wata Rashin Haƙuri.

_4 Wata Rashin Juriya.

_5 wata Taurin kai.

_6 Wata Riƙo.

_7 Wata tsiwa

_8 Wata Girman kai.

_9 Wata Rashin Jin magana.

_10 Wata Rashin Ɗaukan Shawara.

11 _Wata Zafin Kishi .

_12 Wata sa Ido da bin diddigi.

_13 Wata ƙorafi.

_14 Wata Masifa

_15 Wata yawan surutu

_16 Wata rashin kunya

17 _Wata babu Adana Abu 

_18 Kai wata ga gulma da minahicci


Gamu nan dai haka aka raba mana kala kala...🤧

Duk irin wacce Allah ya baka sai kayita hakuri kana Mata uzuri da nasiha ko Allah (SWT) zaisa ta sauya..... Kuma kariƙa tsawatar Mata.... saboda in kace ma rabuwa zakayi da eta kowace mace da irin Tata matsalar🥺


Allah yasa mu dace.Ameen 🥺🤲

Source /credit / sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Kowacce Mace da Kalar matsalarta......"

Post a Comment