--
Maganin ciwon sanyi sadidan,

Maganin ciwon sanyi sadidan,

>

 
IMAGE SOURCE /CREDIT Facebook 

Maganin ciwon sanyi sadidan,

Kisami


1_ Ganyen magarya

2_ Ya'yan hubba 

3 _Ganyen Lalle/gari

4 _Tafarnuwa

5 _Miski

6 _Ya'yan Gabaruwa


Kiwanke tukunyanki ki daura shi akan wuta kisa ruwa acikin tukunyanki,Sai ki zuba Ganyen Lalle ko garin Lalle kizuba Ya'yan hubba Ya'yan Gabaruwa da Tafarnuwa da Ganyen magarya acikin tunku yarki, ldan yakusa tafasa Sai kisa miskin duka acikin tukunyanki,Sai ki barshi ya tafasa sosai,

Sai ki sauqe idan kin sauqe ki tace,idan kin tace Sai kibar shi ya wuce daidai sit bath, bawai Ina nufin ki barshi Yayi sanyi ba,aa daidai Yanda Zaki iyah zama aciki ba'a surkashi da ruwa,da ruwan da Kika tafasa kawai dashi zakiyi sit bath dashi,

To wlh ldan kk haka na 1 week kin rabu da ciwon sanyi kwata kwata,

Amman kici gaba da amfani da ruwan dumi,lnbahaka ba ciwon sanyi zai iyah dawowa,

Kinga wannan hadin ldan kinayi xai rabaki da ciwon sanyi, ldan kuma bakida shi zai kareki daga kamuwa dashi Kuma wlh Yana matuqar qara ni'ma da gyara mace ko bakida ciwon sanyi ldan kinayi Sai kin bani mota🚐 ldan oga ya shiga cikinki hum🙈 ba'a magana,

SOURCE /CREDIT sirrin rike miji on Facebook. 

0 Response to "Maganin ciwon sanyi sadidan,"

Post a Comment