--
Kasar Senegal Ta Yi Masa Gayyatar Bazata Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Bayan Awanni Kadan Da Daura Aurensa

Kasar Senegal Ta Yi Masa Gayyatar Bazata Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Bayan Awanni Kadan Da Daura Aurensa

>

Kasar Senegal Ta Yi Masa Gayyatar Bazata Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Bayan Awanni Kadan Da Daura Aurensa

Dan wasan kasar Senagal, Moussa N'Diaye mai shekaru 20 ya amsa gayyatar bazata zuwa gasar cin kofin duniya bayan awanni kadan da daura masa aure.

N'Diaye ya amsa gayyatar ne domin maye gurbin Sadio Mane wanda ba zai samu damar buga gasar ba sakamakon raunin da ya samu.

 Idan kai ne a matsayin ka na wanda aka daurawa aure za ka amsa gayyatar ko za ka tsaya ka ci angoncin ka ne.

Source 👇

Dandalin labarai on Facebook. 

0 Response to "Kasar Senegal Ta Yi Masa Gayyatar Bazata Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya Bayan Awanni Kadan Da Daura Aurensa"

Post a Comment